1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Hadari ya halaka mutane sama da 20 a Italiya

Suleiman Babayo
August 14, 2018

Hukumomin Italiya sun gaskata cewa fiye da mutane 20 suka halaka sakamakon yankewar gada a Italiya inda motoci suka hantsila cikin ruwa.

https://p.dw.com/p/339OZ
Italien Genua | Einsturz Autobahnbrücke Morandi | Rettungsarbeiten
Hoto: Reuters/Italian Firefighters Press Office

Mutane fiye da 10 sun halaka sakamakon yankewar wata gada da ta hada kasashen Italiya da Faransa, inda kimanin motoci 20 suka fada cikin ruwa a garin Genoa na Italiya inda lamarin ya faru a wannan Talata.

Rahotanni daga kafofin yada labarai na Italiya na nuni da cewa motocin sun hantsila cikin ruwan da lokacin da gadar ta yanke.