Mr Bush ya haramnata kai agaji yankin Palasdinu | Labarai | DW | 22.12.2006
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Mr Bush ya haramnata kai agaji yankin Palasdinu

Shugaba bush na Amurka George W. Bush ya sanya hannu kan wata doka da ta haramta kai agaji kai tsaye wa gwamnatin palasdinawa karkashin jagorancin kungiyar hamas. Sai ta amince da yancin da Israila ke da shi na kasancewa,ta kuma yi watsi da ta addanci..

Dokar ko yake ta amince da bada taimako ga shugaban palasdinawa Mahmud Abbas,abokin adawar Amurkan.

Dokar ta kuma hanna bada takarun visa ga jamian Hamas,,ammata amince wa Amurka ta taimakawa talakawan Palasdinu.

Wakazalika ta kirkiro da wani asusun dala miliyan 20,domin karfafa demokradiya da zaman lafiya tsakanin Israila da Palasdinawa.