MOJEN na daya daga cikin daruruwan kungiyoyi na fararen hula da ke aiki a Jamhuriyar Nijar.
Kungiyar ta MOJEN dai gamayya ce ta rajin ganin an bunkasa kasar kuma galibin mambobin wannan gamayya matasa ne. Siradji Issa ne ke jagorantar wannan gamayya.