Mazaunin karkara da ke da baiwar gyaran injin nika | Duka rahotanni | DW | 15.04.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Mazaunin karkara da ke da baiwar gyaran injin nika

A wani mataki na taimaka wa mazauna karkara da ke fama da matsalar lalacewar injin nika mai amfani da ruwa wajen sarrafa gero ko masara, Issoufou Ousmane ya rungumi sana’ar gyaran tahuna mai aiki da ruwa ko wutar lantarki.

A dubi bidiyo 03:10