Matashiyar da ke man gyaran fata a Sokoto | Himma dai Matasa | DW | 01.04.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Matashiyar da ke man gyaran fata a Sokoto

Wata matashiya a jihar Sokoto da ke Najeriya, da ta kammala karatunta na jami'a, ta rungumi sana'ar sarrafa 'ya'yan itatuwa zuwa mayukan gyaran fata sakamakon rashin aikin yi.

A dubi bidiyo 01:01