Matashiya mai sayar da shayi a Adamawa | Himma dai Matasa | DW | 22.05.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Matashiya mai sayar da shayi a Adamawa

Wata matashiya a jihar Adamawa da ke Najeriya, ta zabi yin sana'ar sayar da shayi domin dogaro da kanta. Sana'ar shayi dai maza aka fi sani da ita, musamman a yankin arewaci.

A dubi bidiyo 01:29