1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Himma Matasa: Na'urar daidaita wutar lantarki

November 27, 2019

Na’ura ta na kuma rage karfin wutar lantarki dan ta yi yawa don kare aukuwar gobara. Yanzu haka yin na'urar ita ce babbar sana'ar matashin saboda yana yi kuma mutane na saye suna amfani da ita a gidaje da shaguna.

https://p.dw.com/p/3TpM4
Symbolbild Afrika Medienentwicklung Digitale Medien
Matasan Afirka na nuna karin sha'awa kan fasahar kirkiraHoto: Getty Images/AFP/I. Sanogo

Matashin Muntari Inusa dan karamar Hukumar Danja a jihar ta Katsina ya shaidawa DW yana alfahari da wannan na'ura da ya kirkiro domin taimaka wa al'umma musamman wajen kare aukuwar hadarin gobara sakamakon karuwar karfin wutar lantarki. Fasaha dai wata aba ce wadda Allah kan yi wa dan Adam