Salon rayuwaNijarMatar da ta yi fice a harkar hada-hadar filaye a NijarTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwaNijarLarwana Malam Hami SSA/LMJ02/04/2026February 4, 2026Wata mata a Jamhuriyar Nijar ta shafe fiye da shekaru 20 tana harkar hada-hadar filaye, inda ta yi fice a sana'ar da mafi yawan masu gudanar da ita maza ne. Ga faifen bidiyon DW, tare da wannan gwarzuwar mata.https://p.dw.com/p/57hNWTalla