1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karuwancin mata bakin haure a Agadez

Tila Amadou
July 19, 2021

Shirin Abu Namu na wannan makon ya duba yadda mata bakin haure da ke kan hanyarsu ta zuwa Turai ta barauniyar hanya ke shiga sana'ar karuwanci bayan sun makale a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/3weZ5