Wasu daga cikin wadanda za su yi jawabi a taron Global Media Forum da ke tafe a ranakkun 14 da 15 na watan Yuni a Bonn.
Angela Merkel
Shugabar gwamnatin Jamus
Armin Laschet
Shugaban jam'iyyar CDU kuma gwamnan jihar North Rhine-Westphalia dan takarar shugabancin Jamus a zaben da ke tafe na watan Satumba 2021.
Maria Ressa
Shahararren dan jaridar kasar Philippines kuma shugaban kafar yada labaru ta Rappler
Jessica Zucker
Manajar tsare-tsaren manufofi a kamfanin sada zumunta na Facebook, da ke kokarin kawar da labarun karya a shafukan Instagram da Facebook da WhatsApp da ma Messenger.
Nuseir Yassin a.k.a. Nas Daily
Bapalasdinen Izra'ila kuma mai shafin yanar gizo (blogger) da ya yi nasarar wallafa bidiyon minti daya kacal, sau 1,000 a Facebook.
Audrey Tang
Ministar fasahar zamani a kasar Taiwan, kuma a gaba cikin masu fafutukar samar da ilimin aikin jarida da fasahar zamani wadanda su ne ginshikin demokradiyya.
Věra Jourová
Mataimakiyar shugaba a hukumar tarayyar Turai mai kula da tabbatar da da'a da adalci.
Leymah Gbowee
Mai fafutukar samar da zaman lafiya da yakin neman 'yancin mata a Laberiya.
Ruona Meyer
'Yar jarida a Najeriya kuma mai yaki da shan miyagun kwayoyi.