Masu fafutikar kare muhalli na ″Fridays for Future″ na nazarin sabbin hanyoyin fadakarwa | Zamantakewa | DW | 23.06.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Masu fafutikar kare muhalli na "Fridays for Future" na nazarin sabbin hanyoyin fadakarwa

Helena Marschall da Jacob Basel 'yan fafutikar kare muhalli da ake kira "Fridays for Future" ne, sun halarci zanga-zangar da ta fito da sunan fafutikar kare muhallin da ake shirya wa kowace Juma'a. Annobar Coronavirus ta sa an dakatar da tarukan, a yanzu masu fafutikar na nazarin sabbin hanyoyin fadakarwa.

A dubi bidiyo 02:47