Masta X fitaccen mawakin kasar GuineaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video10/23/2015October 23, 2015Masta X na yi wa 'yan adawa waka. Shi dai fitaccen mawaki ne a kasar Guinea, sai dai wani abin mamaki duk cewa ya yi shekaru 20 yana waka amma bai taba nuna fuskarsa ba a dandali.https://p.dw.com/p/1GtEeTalla