Martani kan sabuwar majalisar ministocin Kwango | Duka rahotanni | DW | 27.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Martani kan sabuwar majalisar ministocin Kwango

A Jamhuriyar Demokradiyyar Kwango, Shugaban kasar Felix Tshisekedi ya girka gwamnati mai mambobi 66 a karkashin jagorancin Firaminista Sylvestre Ilunga.

Saurari sauti 02:44