SiyasaManhajar Internet mai sauki na karuwa a AfirkaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa12/17/2019December 17, 2019Kasuwar manhajar Internet na habaka cikin gaggawa a Afirka fiye da kowace nahiya. Budaddiyar kafa na da farin jini saboda kowa na iya gani ya kuma tsara ta yadda za ta dace da bukatunsa.https://p.dw.com/p/3UxQPTalla