SiyasaMali: IBK ya lashe zaben shugaban kasaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa08/16/2018August 16, 2018Shugaban kasar Mali Ibrahim Boubacar Keita ya samu sama da kashi 60 cikin dari a zaben shugaban kasa zagaye na biyu da aka yi ranar Lahadi kamar yadda hukumar zaben kasar ta bayyana sakamako a wannan rana ta Alhamis.https://p.dw.com/p/33GW1Talla