Makomar Sudan ta Kudu na cikin rudani | Shiga | DW | 17.08.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Makomar Sudan ta Kudu na cikin rudani

Shugabannin gwamnati da na 'yan tawaye na Sudan ta Kudu wato Salva Kiir da Riek Machar sun tashi hannu riga a taron sansantawa na neman sulhu da aka gudanar a birnin Addis Ababa na Habasha.

Saurari sauti 03:56