Makarantar koyar da rawa a Guinea-Bissau | Himma dai Matasa | DW | 08.03.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Makarantar koyar da rawa a Guinea-Bissau

Ector Diógenes Cassamá ya yi tunanin haka shekaru 16 da suka gabata inda ake hada rawar gargajiya da karatu. Tun lokacin ne shirin yake samun daukaka.'Yan kungiyar Netos de Bandim suna rawa domin biyan kudin makaranta.

A dubi bidiyo 03:08