Maiduguri: Matashiya mai yin sana′ar sarrafa Sabulai | Duka rahotanni | DW | 18.12.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Maiduguri: Matashiya mai yin sana'ar sarrafa Sabulai

Falmata Muktari wata matashiya ce mai lalurar rashin gani amma hakan bai sa ta kashe zuciyarta ba ta shiga yin bara maimakon haka ta rungumi sana’ar sarrafa sabulai.

A dubi bidiyo 01:11