Magance matsala ta hanyar kaifafa tunani da zane | Himma dai Matasa | DW | 29.11.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Magance matsala ta hanyar kaifafa tunani da zane

Cibiyar kaifafa basira ta hanyar zane ta Hasso Plattner da ke Jamus ta kaddamar da makaranta ta farko a Afirka. A birnin Cape Town makarantar na koyar da dalibai hanyoyin warware matsaloli daban-daban.

A dubi bidiyo 03:51