Mace mai koyar da rawa | BATUTUWA | DW | 24.09.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Mace mai koyar da rawa

A Najeriya, mace mai kwazo mai suna Seyi Oluyole na taimaka wa yara da ke rayuwa a titi komawa makaranta tare da koya musu rawa.

A dubi bidiyo 02:39