1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ma'anar "Kulikulin Kubura" a Hausa

Gazali Abdou Tasawa
May 7, 2018

Kuna son sanin mi ake nufi da "Kulikulin Kubura" da Bahaushe ke fada a cikin karin magana? Sai ku saurari firar da DW ta yi da Idris Ishak Gwidi na kwalejin kimiya da fasaha ta Kaduna.

https://p.dw.com/p/2xIsC