Ma′aikaciyar jinya ′yar tafi da gidanka a Habasha | Duka rahotanni | DW | 17.07.2017
 1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Ma'aikaciyar jinya 'yar tafi da gidanka a Habasha

Abay Kassahun ta sadaukar da sana'arta ga matan da suka fuskanci cin zarafi a ketare inda suka je bida. Tana taimaka musu a bangarorin kiwon lafiya. Ta kan kai musu ziyara a gida. Aikinta ya sa ana yi mata lakabi da "Nas 'yar tafi da gidanka".

A dubi bidiyo 01:10
 • Kwanan wata 17.07.2017
 • Tsawon lokaci 01:10 mintuna
 • Mawallafi Mouhamadou Awal Balarabe
 • Dukkan bidiyo Gajeru
 • Muhimman kalmomi Habasha, Addis Ababa
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/2gfVC