1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaIreland

Firaministan Ireland ya yi murabus

Abdourahamane Hassane
March 20, 2024

Firaministan Ireland Leo Varadkar ya sanar da yin murabus daga mukaminsa na shugaban gwamnatin hadin gwiwa , yana mai cewa ba ya daukar kansa a matsayin mutumin da ya fi dacewa da aikin shugabanci.

https://p.dw.com/p/4dwHl
Hoto: Gráinne Ní Aodha/AP/picture alliance

Zan yi murabus daga shugabancin Fine Gael  jam'iyyar masu sassaucin ra'ayi kuma zan yi murabus a matsayin firaminista da zaran magajina ya samu damar shiga ofis,in ji shugaban mai shekaru 45, wanda anda ya bayyana dallilansa na marabus da cewar suna da nasaba ne da siyasa,sai dai har kawo yanzu bai fayyace dalilan ba.