Lafiya jari: Rashin haihuwa da wuri | Zamantakewa | DW | 11.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Lafiya jari: Rashin haihuwa da wuri

Matsalolin rashin samun haihuwa da wuri, ko samun dogon tazara tsakanin haihuwa ba tare da yin amfani da wani tsari na tazarar haihuwa ba, da ma kanta rashin haihuwar da wasu mutanen ke fama da ita, na daga cikin matsaloli masu matukar damun mutanen da ke fama da su

Saurari sauti 09:47