SiyasaLafiya Jari: Matsalolin lafiyar kwakwalwaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZahraddeen Lawan Shuwarin MA08/23/2019August 23, 2019Shirin na wannan makon, ya yi bincike na tsanaki ne kan matsalolin da suke shafar lafiyar kwakwalwa musamman a wannan lokaci a arewacin Najeriya. Masana na cewa yawan damuwa ma daya ne daga ciki.https://p.dw.com/p/3ONi3Talla