1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Lafiya Jari: Ciwon maruru

April 23, 2021

Cutar maruru tana farawa ne da zarar babban hanji ya kamu da rashin lafiya sai wani cinkulu ya baiyana a dubura.

https://p.dw.com/p/3sTu7

Shirin ya duba yadda cutar maruru wacce ke haifar da matsalar zubar da jini gami da mugunya daga duburar mutum, ita dai wannan cuta ta maruru tana  farawa ne da zaran babban hanji ya kamu da  rashin lafiya sai wani cinkulu ya bayana a dubura ko gindin mutum da akafi sani da tuburka a wasu  kasashen Hausa.