1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
LafiyaArewacin Amurka

Lafiya Jari kan fadada rigakafin cutar corona

Jikamshi(HON) / MMTMay 14, 2021

Gwamnatin Amirka karkashin jagorancin Joe Biden, ta nuna goyon baya ga bukatar janye takunkumin da ya hana sauran kamfanoni izinin samar da alluran rikagakafin cutar coronavirus.

https://p.dw.com/p/3tORM