Lafiya Jari: 30.03.2021 | Zamantakewa | DW | 02.04.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Lafiya Jari: 30.03.2021

Kasashe da dama sun karbi tallafin allurar riga-kafin annobar coronavirus ciki kuwa har da kasashen nahiyar Afirka. Jamhuriyar Nijar ma ba a barta a baya ba, domin ta karbi nata kason. Shin ko an fara gudanar da allurar?

Saurari sauti 09:49