1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Shirin Lafiya Jari

Abdourahamane Hassane LMJ
September 4, 2020

Ko kun san yadda matsalar tabin hankali ko shafar iska ta hanyar jifa ko sammu ko sihiri, ke lalata rayuwar mutanen da suka samu kansu cikin irin wannan hali na tsaka mai wuya? Ku saurari Shirin Lafiya Jari.

https://p.dw.com/p/3hwjX