1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yadda Zidane ya soma aikin horas da Madrid da kafar dama

Suleiman Babayo RGB
March 18, 2019

Zinadine Zidane ya koma aikin horas da kungiyar Real Madrid da kafar dama.

https://p.dw.com/p/3FGbI
Real Madrid Trainer Zinedine Zidane
Hoto: picture-alliance/augenklick/firo/C. Kaspar

Shirin ya duba sakamakon wasannin Bundesliga gami da wasu kasashen Turai, kana za a ji yadda mai horas da 'yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ke Spain, Zinadine Zidane ya sake karban aikin da kafar dama.