1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kyautatawa matan da suka warke daga cutar Kansa

Ramatu Garba Baba
February 25, 2020

Cutar Kansa ko daji na daya daga cikin cututtuka da ke janyo zubewar gashi ga mata da maza, yanzu an sami wata kungiya a kasar Pakistan da ke taimakawa matan da suka warke daga cutar da kyautar hular gashi.

https://p.dw.com/p/3YOV7