Kumbh: Kaddamar da aikin ibada mafi girma a Indiya | Zamantakewa | DW | 23.01.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Kumbh: Kaddamar da aikin ibada mafi girma a Indiya

A karkashin jagorancin wasu masu bauta da ke turnuke da toka, sun doshi bangare na musamman na kogin Ganges - domin yin ibada a kogin da suke wa kallon mai tsarki.

A dubi bidiyo 02:08