Ko wa ya ƙirƙiro WhatsApp ? | Amsoshin takardunku | DW | 23.12.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Ko wa ya ƙirƙiro WhatsApp ?

Jan Koum da Brian Acton dukkaninsu tsofin injiniyoyin kamfanin Yahoo su ne suka girka WhatsApp a shekara ta 2009.

Jan Koum Gründer WhatsApp Porträt

Jan Koum

Shafin sada zumunta dai na WhatsApp na ɗaya daga cikin kafofin da matasa na duniya ke yin amfani da shi domin aika sakwannin da hotuna masu motsi da kuma yin kiran tarho.Idan ana son ƙarin bayyani game da tarihin na WhatsApp sai a saurari shirinmu na Amsoshin takardunku a ƙasa.

Sauti da bidiyo akan labarin