Kiwon Lafiya da Rayuwa01/31/2012January 31, 2012Kula da lafiya abu ne da ke da tasiri a rayuwa. Kamar yadda akan ce lafiya jari, kasancewar ita ce uwar jiki, domin sai da ita ake komai. Babu babban arziki da ya fi samun ƙoshin lafiya.https://p.dw.com/p/LbrtHoto: laifTalla