Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Darajar ganyen shayi ta fadi a bara a duniya. Abin da ya shafi manoman da suka dogara a kansa a Kenya, kasar da ta yi suna wajen noma ganyen shayi. Aikin sararafa ganyen shayin dai na bukatar makamashi sosai musamman a Kenya.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3aDrH
Shawarar ba wa mai rajin kare muhalli kyautar zaman lafiya ta Nobel ta zo da mamaki a 2004. Sai dai ta jaddada rawar da kungiyar Green Belt ta Wangari Maathai ta taka wajen gina wata al'umma mai son zaman lafiya.
Bangarorin biyu za su amfana da fanoni dabam-dabam kamar noma da makamashi, da hakar ma'adinai da makamashin iskar gas da ƙarafa, da ilimi, da harkokin zuba jari da kuma kimiyya.Hakan kuwa ya biyo bayan taron Sochi.
Batun zaben 'yan majalisun dokoki hadi da kuri'ar raba garda kan kundin tsarin mulki Guinea da kuma nasarar da Shugaban Togo Faure Gnassingbe ya samu a zabe sun dauki hankalin jaridun Jamus.
Shugabannin kasashe da kwararru a fannin kasuwanci na Afirka na taron yini biyu a birnin Sochi na Rasha, wanda ke da nufin kulla alaka kan muhimman batutuwa tsakanin Rasha da kasashen Afirka.