Katsina:Matashi mai sana′ar sayar da takalma | BATUTUWA | DW | 12.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Katsina:Matashi mai sana'ar sayar da takalma

Wani matashi da ya kammala karatun diploma babu aikin yi a Jihar Katsina ya kama sana'ar sayar da takalma, inda yake bin kasuwanni yana kasa takalman wanda kuma yake samun ciniki.

A dubi bidiyo 00:55