Katsina: Matashi mai sana′ar noman rani | Media Center | DW | 27.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Katsina: Matashi mai sana'ar noman rani

Wani matashi a Katsina da ya kammala karatun jami'an babu aikin yi, ya kama sana'ar noman rani dan dogaro da kansa. Yanzu haka matashin ya yi shuke-shuke kala-kala na kayan lambu wanda har ya fara deba yana sayarwa.

A dubi bidiyo 03:07