Katsina: Matashi mai sana′ar gini | BATUTUWA | DW | 03.07.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Katsina: Matashi mai sana'ar gini

Wani matashi a Jihar Katsina da ya kammala karatun NCE babu aikin yi, ya kama sana'ar ginin gidaje, matashin yakan kwaba siminti ya dauki bulo da kansa ya dora domin gina gida ko shago.

A dubi bidiyo 01:05