1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kasuwannin babbar Sallah sun kankama

July 6, 2022

A daidai lokacin da ake dab da bukukuwan babbar Sallah, kasuwannin wasu sassan najeriya na cigaba da yin cikar kwari, inda kowa ke zuwa neman nasa kayan hidimar babbar Sallah.

https://p.dw.com/p/4DkBs