Kasashe Shengen | Labarai | DW | 24.12.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Kasashe Shengen

Hukumomin jamus dana Poland sun cafke wasu ‚Yan gudun hijiran kasar Checcheniya dake kokarin shigowa jamus ba bisa kaida ba,yini biyu bayan da kungiyar tarayyar turai ta fadada kann iyakokin tafiye tafiye ba tare da shinge ba ,ta yankin gabashin turan.’yan gudun hijiran Checchiniyan dai na dauke ne da takardun izinin shiga kasa na Visa na kasar Poland,sai dai basu da wasu takardun dake basu izinin yawo tsakanin kasahen dake turai.A daren ranar Alhamis nedai jamian shige da ficen jamus da sabbin kasashe 9 da suka shige ,ayarin kasashen na shengen ,wadanda suka hadar da poland,suka ɗage shingen tafiye tafiye tsakanin su.