Karshen zamanin Jacob Zuma | Duka rahotanni | DW | 15.02.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Karshen zamanin Jacob Zuma

Bayan lokaci na matsin lamba a karshe Shugaba Jacob Zuma na jam'iyyar ANC a Afirka ta Kudu ya ajiye mukaminsa bayan juya baya da ya fiskanta a jam'iyyarsa saboda zargin cin hanci.

A dubi bidiyo 02:26
Now live
mintuna 02:26