A ko wace rana titunan Afirka na fuskantar barazanar faɗuwar ababan hawa, waɗanda za'a iya kaucewa.
https://p.dw.com/p/158Ns
Talla
Wannan rukunin wasan kwaikwayo zai bayyana mana yadda za'ayi amfani da hanyoyimmu a matsayinmu na masu tafiya da ƙafa, keke, da mototi ba tare da wata matsala ba.