1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kai dauki ga rayuka a Kahon Afirka

Mohammad Nasiru Awal
May 11, 2017

Matsalar karancin abinci a Somaliland da Puntland na karuwa, inda mutane kimanin miliyan 20 ke fuskantar barazanar matsananciyar yunwa. Wannan ya kawo taro a Birtaniya.

https://p.dw.com/p/2cp0I