Kaduna: Matashi mai wanki da guga | Himma dai Matasa | DW | 04.04.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Kaduna: Matashi mai wanki da guga

A Kaduna wani matashi mai karatun gaba da sakandire ya rungumi sana’ar wanki da guga gadan-gadan. Ya kuma yi amfani da iliminsa wurin kawar da amfani da tsarin wanki da guga na gargajiya, inda yake amfani da lantarki da injuna a maimakon amfani da dutsan guga na gawayi.

A dubi bidiyo 01:40