Kaduna: Matashi mai kera gilashin gani na makahi | BATUTUWA | DW | 15.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Kaduna: Matashi mai kera gilashin gani na makahi

Wani matashi a jami'ar Ahmadu Bello Zaria a Kadunan Najeriya ya kirkiro wani gilashi da idan makaho ya sa zai rinka sanar da makaho abin da ke a gabansa. Gilashin da aka sanyawa suna IGLASS an gabatar da shi a wajen wata gasar fasaha a Najeriya, inda ya ciwo gasar har da kyuata

A dubi bidiyo 01:19