Kaduna matasa masu sana′aar sayar da yashi | BATUTUWA | DW | 12.06.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Kaduna matasa masu sana'aar sayar da yashi

Masu sana'ar sayar da yashi a Kaduna wanda su kan sayarwa da jama'a domin yin aikin gine-gine. Matasan suna yin amfani da jirgin ruwan kwale-kwale wajen dibar yashin.

A dubi bidiyo 02:52