Kabiru Musa Jammaje mai shirya fim a Kanywood | Himma dai Matasa | DW | 05.09.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Kabiru Musa Jammaje mai shirya fim a Kanywood

Matashi a jihar Kano da ke arewacin Najeriya ya shiga sana'a ta shirya fim a masana'ata hada fina-finai ta Kanywood da ke Kano. Matashin mai suna Kabir Musa Jammaje da ya kammala karatunsa na jami'a ya ce ya yanke shawarar yin hakan ne domin neman na kansa maimakon jiran aikin gwamnati.

A dubi bidiyo 02:40