1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus za ta fara yin sassauci ga wasu kasashen

Abdourahamane Hassane
July 6, 2021

Jamus za ta fara yin sassauci ga wasu kasashen na shigi da fice wadanda da farko ake kallon a matsayin kasashe mafi hadari saboda korona.

https://p.dw.com/p/3w50M
Deutschland Flughafen Berlin-Brandenburg (BER)
Hoto: Jens Kalaene/dpa/picture alliance

Sassaucin wanda zai fara aiki daga ranar Larba(06-07-21) ya shafi kasashen Portugal da Birtaniya da Irlande ta Arewa da Rasha da Nepal da Indiya. Gwamnatin ta ce ko wadanda suka kamu da corona da suka warke, za su iya shiga kasar, haka ma wadanda suka yi allurar riga kafi ba sai sun killace kansu ba na tsawon makonni biyu inda sun shigo Jamus