Jamus ta rufe mahakar ma′adanin kwal ta karshe | Duka rahotanni | DW | 21.12.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Jamus ta rufe mahakar ma'adanin kwal ta karshe

Bayan tsawon shekaru 200 na inganta masana'antu da raya cigaban al'umma a nahiyar Turai, a karshen shekarar nan ce ake kawo karshen wani muhimmin al'amari a tarihin Jamus.

A dubi bidiyo 02:35
Now live
mintuna 02:35