1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

International Atomic Energy Agency (IAEA)

IAEA hukuma ce ta Majalisar Dinkin Duniya da ke sanya idanu da nufin ganin an yi amfani da nukiliya ta hanyar da ta dace.

A cikin shekara ta 1957 ne aka girka hukumar ta IAEA wadda ke da cibiyarta a birnin Vienna na kasar Austriya. Hukumar na aiki don ganin kasashe ba su wuce gona da iri ba wajen amfani da nukiliya sannan tana sanya ido don ganin an bi dukkanin ka'idojin da suka kamata wajen amfani da shi.

Nuna karin rahotanni